Legum
Appearance
| Legum | |
|---|---|
| amfanin gona, abinci da shelf-stable food (en) | |
| Said to be the same as (en) | cereal legume (en) |
legum dan-ice ne ko iri na shukokin da ake kira da legum ko pulse. Legum ana nomansa domin cimar 'yan Adam da dabbobi ko kasuwanci, forage da kuma silage, kuma shukan legum na kara wa kasa karfin sinadirai wanda ake kira da green manure. legum sanannu sun hada da alfalfa, clover, peas, chickpeas, lentils, lupin bean, mesquite, carob, waken soya, gyada da tamarind.[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Smith, George (13 February 2018). "Pulse raising: Grain legume market grows by 37 per cent in Europe - Meat substitutes have helped drive soaring market interest in pulses, or grain legumes, across Europe, a recent study has found". New Food Magazine. Retrieved 8 March 2021.